Koma ka ga abin da ke ciki

Littafi Mai Tsarki

Tushe da Gaskiya

Wane Irin Littafi Ne Baibul?

Ka karanta abubuwa masu ban shaꞌawa a littafin nan da ake ce da shi Kalmar Allah.

Littafi Mai Tsarki Littafi ne na Hikimar Ɗan Adam?

Ka lura da ɗa’awar da Littafi Mai Tsarki ya yi wa kansa.

Littafi Mai Tsarki Daga Wurin Allah ne?

Marubutan Littafi Mai Tsarki da yawa sun ɗaukaka Allah game da abin da suka rubuta. Me ya sa?

Musa Ya Rubuta Littafi Mai Tsarki ne?

Musa yana cikin waɗanda suka rubuta Littafi Mai Tsarki. Mutane nawa ne suka rubuta Littafi Mai Tsarki?

Akwai Wanda Ya San Ainihin Waɗanda Suka Rubuta Littafi Mai Tsarki Kuwa?

Marubutan Littafi Mai Tsarki sun ce Allah ne ya yi musu jagora kuma shi ne mawallafinsu. Ta yaya za mu gaskata abin da aka rubuta?

An Canja Ko Kuma Sake Sakon Littafi Mai Tsarki Ne?

Da yake Littafi Mai Tsarki tsohon littafi ne, ta yaya za mu tabbatar cewa an adana sakon da ke ciki daidai?

Kimiyya ta Jitu da Littafi Mai Tsarki Kuwa?

Akwai kurakure na kimiyya cikin Littafi Mai Tsarki ne?

Littafi Mai Tsarki Littafin Bature Ne?

A ina ne aka haifi marubutan Littafi Mai Tsarki, daga wane ɓangaren duniya ne suka fito?

Yaushe ne Aka Rubuta Labarai Game da Yesu?

Menene yawan lokaci daga mutuwar Yesu har zuwa lokacin da aka rubuta Lingila?

Yadda Za Ka Karanta Littafi Mai Tsarki Kuma Ka Fahimce Shi

Mene ne Zai Taimaka Maka Ka Fahimci Littafi Mai Tsarki?

Ko ba ka da ilimi sosai, za ka iya fahimtar sakon Allah da ke cikin Littafi Mai Tsarki.

Akwai Ayoyi a Cikin Littafi Mai Tsarki da Ba Su Jitu da Juna Ba?

Ka bincika wasu ayoyi a cikin Littafi Mai Tsarki da wasu suke ganin ba su jitu da juna ba da kuma ka’idodin da za ka iya bi don ka fahimci gaskiyar batun.

Waye ko Kuma Mene ne Kalmar Allah?

Kamar yadda aka nuna a cikin Littafi Mai Tsarki, kalmar tana da wata ma’ana.

Mene ne Ma’anar Furucin Nan “Ido a Maimakon Ido”?

Dokar “ido a maimakon ido” ta ba mutane ’yancin daukan fansa da kansu ne?

Ta Yaya Za Mu Bi Halin “Basamariye Mai Kirki”?

Yesu ya yi hikima a yadda ya yi amfani da wannan labarin don ya koya wa mutane yin alheri ga kowa ko daga ina mutanen suka fito.

Mene ne Ake Nufi da Attaurat?

Waye ne ya rubuta abin da ke cikin Attaurat? Shin, batutuwan da ke cikin ta za su dawwama ne?

Annabci da Makamancinsu

Mene ne Ma’anar Kalmar Nan Annabci?

Shin annabci ya kunshi fadin abin da zai faru nan gaba ne kawai? A’a.

Mene Ne Lamba Take Nufi a Cikin Littafi Mai Tsarki? Hisabi Bisa Littafi Mai Tsarki Ne?

Ka yi la’akari da wasu misalai game da ma’anar lamba a alamance cikin Littafi Mai Tsarki, kuma ka bincika yadda suka bambanta da hisabi.

Mene ne Ƙirgen Littafi Mai Tsarki ya Bayyana Game da Shekara ta 1914?

Annabcin “lokatai guda bakwai” da ke cikin littafin Daniyel sura 4 sun yi nuni ga mawuyacin lokaci ga sarautan ’yan Adam.

Mene ne Ma’anar Abubuwan da Ke Cikin Littafin Ru’ya ta Yohanna?

Littafin da kansa ya ce wadanda suka karanta, suka fahimta kuma suka yi amfani da abin da ke cikin littafin za su yi farin ciki.

Wane ne ko mene ne “Alpha da Omega”?

Me ya sa wannan lakabi ya daidaita?

Mene ne Dabba Mai Kawuna Bakwai da Ke Littafin Ru’ya ta Yohanna Sura 13?

Dabbar tana da iko da karfi da kuma gadon sarauta. Mene ne annabcin Littafi Mai Tsarki ya sake bayyanawa?

Mene Ne Lambar Nan 666 Take Wakilta?

Littafi Mai Tsarki ya bayyana abin da lambar nan 666 ke wakilta da kuma alamar dabbar.

Mece ce Babila Babba?

Littafi Mai Tsarki ya ce ita karuwa ce da kuma birni.

Su Waye Ne Mai Arzikin Nan da Liꞌazaru da Yesu Ya Ambata?

Shin, labarin da Yesu ya bayar yana nufin cewa mutanen kirki za su je sama, mugaye kuma a kone su a wutar jahannama?

Karshen Duniya

Mene ne Alamar “Kwanakin Karshe”?

Littafi Mai Tsarki ya annabta abubuwa da za su nuna muna kwanakin karshe.

Littafi Mai Tsarki Ya Ce Mutane Za Su Rika Yin Abubuwan da Suke Yi a Yau Ne?

Littafi Mai Tsarki ya ce halayen mutane za su dada muni.

Mene ne Kunci Mai Girma?

A cikin “annabce-annabce na kwanaki na karshe” an ambata cewa ’yan Adam za su fuskanci kunci mafi tsanani a rayuwa. Mene ne muke tsammani zai faru?

Mene ne Yakin Armageddon?

Sau daya ne kawai aka ambaci kalmar nan Armageddon a Littafi Mai Tsarki, amma an yi magana game da wannan yakin a wurare da dama a Littafi Mai Tsarki.

Za A Hallaka Duniyar Nan Ne?

Littafi Mai Tsarki ya bayyana abin da ya sa Allah ya halicci duniyar nan.

Yaushe Ne Karshen Duniyar Nan Za Ta Zo?

Kafin mu san amsar, muna bukatar mu fahimci abin da Littafi Mai Tsarki ya ce za a kawo karshensa.

Mene Ne Mulkin Allah Zai Yi?

Ka koyi abin da za ka yi tsammaninsa sa’ad da gwamnatin Allah za ta yi sarauta a duniya.

Mutane, Wurare, da Abubuwa

Maryamu Uwar Allah ce?

Duk rubuce-rubuce masu tsarki da na labaran kirista sun bada amsa a fili game da wannan imanin.

Wane ne Yohanna Mai Baftisma?

Annabcinsa ya sa Yahudawa su shirya zukatansu su amince da Almasihu da aka yi alkawarinsa.

Su Waye ne “Maza Uku Masu Hikima”? Sun Bi ‘Tauraro’ Zuwa Betelehem Ne?

Abubuwa da yawa da ake amfani da shi a Kirisimeti ba ya cikin Littafi Mai Tsarki.

Abin da Littafi Mai Tsarki ya Ce Game da Daniyel?

Allah ya nuna masa wahayi game da abubuwan da suke faruwa a yanzu.

A Ina ne Kayinu Ya Sami Matarsa?

Littafin nan Reasoning from the Scriptures ya ba da amsar wannan tambayar dalla-dalla.

Labarin Nuhu da Ambaliya, Tatsuniya Ce?

Littafi Mai Tsarki ya fada cewa Allah ya taba sa ambaliya ta halaka mugayen mutane. Wadanne kwakkwaran dalilai ne Littafi Mai Tsarki ya ba da ya nuna cewa hakan ya faru da gaske?

Mene ne Akwatin Alkawari?

Allah ya umurci isra’ilawa na dā cewa su kera wannan akwatin. Mene ne manufarsa?

Ta Juyin Halitta Ne Allah Ya Yi Abubuwa Masu Rai?

Littafi Mai Tsarki bai ce ba za a iya samun bambanci tsakanin dabbobi ko shuke-shuke iri daya kamar yadda ’yan kimiyya suka lura ba.

Amfaninsa

Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka wa Iyalina ta Kasance da Farin Ciki Kuwa?

Shawarwari masu kyau da ke Littafi Mai Tsarki sun taimaka wa miliyoyin maza da mata su sami farin ciki a iyalansu.

Mene ne Baibul Ya Ce Game da Yin Abokantaka?

Abokan kirki sukan taimaka wa juna kuma su kyautata rayuwar juna. Ka zabi abokanka da kyau!

Yaya Yesu Ya Ce Mu Rika Bi da Mutane?

Saꞌad da Yesu ya ba da wannan shawara, ya yi magana ne game da yadda za mu bi da mutane gabaki daya har da makiyanmu.

Me Ake Nufi da Cewa “Ku Kaunaci Masu Gāba Da Ku”?

Abin da Yesu ya fada yana da muhimmanci, amma zai iya zama da wuya a bi ko a aikata.

Yaya Zan Iya Tsai da Shawarwari Masu Kyau?

Abubuwa Shida daga Littafi Mai Tsarki da za su iya taimaka maka ka samu hikima da ganewa.

Me Zai Taimaka Mana Mu Kasance da Halin Sa Zuciya ko Bege?

Tabbataciyar hanyar samun ja-goranci zai iya inganta rayuwarmu a yanzu kuma ya sa mu kasance da bege cewa abubuwa za su gyaru a nan gaba.

Kudi Shi Ne Tushen Dukan Mugunta Kuwa?

Furucin nan cewa “kudi shi ne tushen mugunta” ba ainihin abin da Littafi Mai Tsarki ya koyar ba ne.

Matsalolin Kudi da Cin Bashi—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimakawa Kuwa?

Kudi ba ya kawo farin ciki, amma akwai ka’idodin Littafi Mai Tsarki hudu da za su taimaka maka ka magance matsalar kudi.

Jimrewa da Ciwo Mai Tsanani—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimakawa Kuwa?

Hakika! Ka koyi matakai uku da za su iya taimakon ka ka jimre da ciwo mai tsanani.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Ramako?

Shawarwari daga Littafi Mai Tsarki sun taimaka wa mutane da yawa su daina neman damar rama abin da aka yi musu.

Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mini Idan Ina Bakin Ciki Kuwa?

Akwai abubuwa uku da Allah ya tanadar don su taimaka a lokacin da mutum ke bakin ciki.

Addini ko Allah ko kuma Littafi Mai Tsarki Za Su Iya Taimaka Maka Ka Yi Rayuwa Mai Ma’ana Kuwa?

Ka bincika yadda kasancewa da dangantaka mai kyau da Allah zai taimaka maka ka yi rayuwa mai ma’ana yanzu da kuma nan gaba.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Yadda Za Mu Kaunaci Kanmu?

Yesu ya ce: “Ka kaunaci makwabcinka kamar yadda kake kaunar kanka.” Mene ne hakan yake nufi?