Koma ka ga abin da ke ciki

Rai da Mutuwa

Rai

Rayuwa Tana da Ma’ana Kuwa?

Ka yin tunani a kan tambayar nan, ‘Rayuwa tana da ma’ana kuwa?’ Ka karanta amsar wannan tambayar a Littafi Mai Tsarki.

Mene Ne Nufin Allah a Gare Ni?

Shin za ka iya sanin nufin Allah a gare ka ba tare da ya gaya maka ta wahayi ko mafarki ko kuma mu’ujiza ba? Ka karanta amsar Littafi Mai Tsarki.

Sunayen Su Waye ne ke Rubuce Cikin “Littafin Rai”?

Allah ya yi alkawari cewa zai tuna da wadanda suka kasance da aminci gare shi. Sunanka yana cikin wannan “littafin rai”?

Mutuwa

Me Ya Sa Mutane Ke Mutuwa?

Amsar da Littafi Mai Tsarki ya bayar ga wannan tambayar tana ta’azantarwa kuma ta sa mu kasance da bege.

Mene ne ke Faruwa da Kai Sa’ad da Ka Mutu?

Matattu sun san abin da ke faruwa ne?

Ina So In Mutu​—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Min Idan Ina Tunanin Kashe Kaina?

Wace shawara mai kyau Littafi Mai Tsarki ya ba wa wadanda suke so su kashe kansu?

Tsoron Mutuwa, Ta Yaya Zan Shawo Kansa?

Idan ka shawo kan banzan tsoron mutuwa zai taimake ka ka sami sukuni a rayuwa.

Labaran Tsallake Rijiya da Baya, Mene ne Yake Nufi?

Hakan wani tunani na wata rayuwa ce sa’ad da aka mutu? Labarin Littafi Mai Tsarki game da ta da Li’azaru daga matattu ya bayyana batun nan.

Shin Allah Ya Kaddara Lokacin da Za Mu Mutu Ne?

Me ya sa Littafi Mai Tsarki ya ce akwai “lokacin mutuwa”?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya ce Game da Euthanasia, Wato Daukan Ran Wadanda Suke Shan Azaba Don Ciwo?

Sa’ad da mutum yake da ciwon ajali fa? Dole ne a yi kokarin dada tsawon rai ko ta yaya?

Sama da Kabiri

Mene ne Ake Nufi da Kalmar Nan Sama?

A cikin Littafi Mai Tsarki an yi amfani da kalmar nan sama a hanyoyi uku.

Su Waye Za Su Je Sama?

Mutane da yawa suna ganin kamar dukan mutanen kirki za su je sama. Mene ne ainihi Littafi Mai Tsarki ya koya game da hakan?

Mene ne Hell? Wajen Madawwamiyar Azaba ne?

Ana hukunta masu mugunta cikin wutar hell ne? Hukuncin zunubi ne? Ka karanta amsoshin wadannan tambayoyi daga Nassi.

Su Wa Za Su Shiga Hell?

Mutane masu kirki ma za su iya shigar hell ne? Ana iya fita daga hell kuwa? Hell zai kasance har abada ne? Littafi Mai Tsarki ya ba da amsoshin wadannan tambayoyin.

Su Waye Ne Mai Arzikin Nan da Liꞌazaru da Yesu Ya Ambata?

Shin, labarin da Yesu ya bayar yana nufin cewa mutanen kirki za su je sama, mugaye kuma a kone su a wutar jahannama?

Shin an Ambaci Kalmar nan Purgatory a Littafi Mai Tsarki?

Tushen wannan koyarwar za ta iya ba ka mamaki.

Dabbobi Suna Zuwa Sama Ne?

A Littafi Mai Tsarki ba a ambata cewa dabbobi za su je sama ba. Kuma akwai dalilai masu kyau da ya sa ba a yi hakan ba.

Begen Tashin Matattu

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Tashin Matattu?

Za ka yi mamakin wadanda za a ta da su daga mutuwa a nan gaba.