Koma ka ga abin da ke ciki

Imani da Sujjada

Addini

Allah Yana Amincewa da Dukan Addinai Ne?

Akwai abubuwa guda biyu da aka ambata a Littafi Mai Tsarki da suka ba mu amsar.

Shin Wajibi Ne Mutum Ya Kasance da Addini?

Mutum zai yin ibada ga Allah yadda ya ga dama?

Ta Yaya Zan Gane Addini na Gaskiya?

Batun addinin da ‘ya dace da ni’ ne kawai?

Wane ne Magabcin Kristi?

Shin zai bayyana ko ya riga ya bayyana?

Mene ne Yake Nufi Mutum ya Zama Mai Tsarki?

Shin ajizai, kamar mu, za mu iya zama da tsarki?

Addu'a

Shin Allah Zai Taimake Ni Idan Na Yi Addu’a?

Allah ya damu da matsalolinmu da gaske kuwa?

Me Ya Sa Ya Kamata In Yi Addu’a? Allah Zai Amsa Addu’ata Kuwa?

Ko Allah zai amsa addu’arka ko babu, ya dangana gare ka ne.

Yadda Za Mu Yi Adduꞌa​—Maimaita Adduꞌar Ubangiji Ne Ya Fi?

Adduꞌar Ubangiji ne kadai Allah yake amince da ita?

Mene Ne Zan Iya Yin Addu’a a Kai?

Ka bincika abin da ya sa Allah yake daukan matsalolinmu da muhimmanci.

Me Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Addu’a a Cikin Sunan Yesu?

Ka karanta yadda yin addu’a cikin sunan Yesu yake daukaka Uban, da kuma yadda yake girmama Yesu.

Shin Ya Kamata Na Yi Addu’a ga Waliyai?

Ka karanta abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da wanda ya kamata mu yi addu’a a gare shi.

Me Ya Sa Allah Ba Ya Amsa Wasu Addu’o’i?

Ka yi bincike game da addu’o’in da Allah ba ya amsawa da kuma mutanen da ba ya sauraron addu’o’insu.

Ceto

Yin Imani da Yesu Ne Kadai Zai Sa Mutum Ya Sami Ceto?

Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da wasu da suka yi imani da Yesu amma ba za su sami ceto ba. Me ya sa?

Mece ce Kalmar Nan Ceto Take Nufi?

Mene ne zai sa mutum ya sami ceto? Kuma za a ceci mutum daga mene ne?

Ta Yaya Yesu Ya Cece Mu?

Me ya sa muke bukatar Yesu ya yi roko a madadinmu? Za mu sami ceto idan kawai muka yi imani da Yesu?

Me Ya Sa Yesu Ya Mutu?

Mutane da yawa sun yarda cewa Yesu ya mutu don mu sami rai. Amma ta yaya za mu amfana daga mutuwar Yesu?

Mene ne Ma’anar Kalmar Nan Baftisma?

A wane lokaci da kuma hanya ne ya kamata a yi wa mutum baftisma? Shin, baftisma yana share zunubanmu ne?

Samun Amincewar Allah Tabbaci Ne Cewa Za Mu Tsira A Karshe?

Yesu ya ba da misalin da ya ba da amsar tambayar.

Mene ne Sake Haifan Mutum Yake Nufi?

Sai an sake haifan mutum kafin ya zama Kirista?

Zunubi da Gafartawa

Wane Zunubi Ne Adamu da Hauwa’u Suka Yi?

Adamu da Hauwa’u sun yi wa Allah rashin biyayya kuma suka ba wa yaransu gādon zunubi kamar yadda yara suke gādan cututtuka daga iyayensu.

Mene Ne Ake Nufi da Zunubi?

Akwai zunuban da suka fi wasu muni ne?

Me Ake Nufi da Gafartawa?

Littafi Mai Tsarki ya ambaci matakai biyar da za su iya taimaka maka ka gafarta wa mutane.

Allah Zai Gafarta Mini Kuwa?

Ka yi la’akari da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce ya kamata mutum ya yi idan yana son Allah ya gafarta masa.

Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka wa wadanda zuciyarsu take damun su?

Idan zuciyarka tana damun ka ainun, hakan zai iya hana ka yin wani abin kirki, amma abubuwa uku za su taimaka maka ka daidaita lamarin.

Akwai “Zunubai Bakwai da Ke Sa Mutuwa”?

Daga ina ne aka samo wannan kwatancin?

Mene ne Zunubin da Ba A Gafartawa?

Ta yaya za ka san ko ka yi zunubin da ba a gafartawa?

Mene ne Ma’anar Furucin Nan “Ido a Maimakon Ido”?

Dokar “ido a maimakon ido” ta ba mutane ’yancin daukan fansa da kansu ne?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Fada Game da Giya? Shin Shan Giya Laifi Ne?

Littafi Mai Tsarki ya ambata hanyoyi shida da giya take da amfani.

Shin, Yin Caca Zunubi Ne?

Da yake Littafi Mai Tsarki bai yi dogon bayani a kan batun caca ba, ta yaya za mu san ra’ayin Allah a kan batun?

Ayyukan Addini

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Biyan Zakka?

Mutane suna da nasu raꞌayin, amma idan ka bincika abin da Littafi Mai Tsarki ya fada, za ka yi mamaki.

Ya Kamata Mu Yi Bauta wa Siffofi?

Allah ya damu ne idan muka yi amfani da siffofi a sujjadarmu?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Azumi?

A wane irin yanayi ne wasu a Littafi Mai Tsarki suka yi azumi? Shin an bukaci Kiristoci su rika yin azumi ne?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Bayarwa?

Wace irin bayarwa ce ke faranta ran Allah?