Ayyukan Shaidun Jehobah

Wa’azin da Muke Yi

Amalanken Wa’azi a Wuraren Hutu na Kasar Jamus

Shaidun Jehobah sun kafa amalanken wa’azi a Berlin da Cologne da Hamburg da Munich da kuma wasu birane. Za a iya amfani da irin wannan wa’azin a wuraren da mutanen suke zuwa hutu a Jamus?

Aikin Wallafa Littattafanmu

Yin Wa’azi a Yankin Andes

Mutanen da ke yaren Quechua a kasar Peru sun samu ci gaba sa’ad da aka wallafa littattafai da juyin New World Translation a yarensu.

Taro na Musamman

Taron Yaren Tagalog a Roma​—“sun sake kasancewa tare kamar iyali!”

Wannan shi ne taron kwana uku na farko da dubban Shaidun Jehobah da suke yaren Tagalog a kasar Turai suka taba yi a yarensu.

Taimaka wa Al’umma

Wa’azi na Musamman Don A Ceci Rayuka

Me ya sa Shaidun Jehobah suka shirya wannan wa’azi na musamman na tsawon wata biyu a jihar Tabasco a kasar Meziko? Wane sakamako ne aka samu?

Rayuwa a Bethel

Dubbai Suna Ziyarar Ofishin Shaidun Jehobah da ke Amirka ta Tsakiya

Wasu sun yi sadaukarwa sosai don su ziyarci ofishin Shaidun Jehobah. Mutane da yawa sun yi tafiya na kwanaki a bas da suka yi haya. Mene ne matasa da yara suka ce game da ziyarar Bethel?