Koma ka ga abin da ke ciki

Shan Wahala

Me Ya Sa Wahala Ta Yi Yawa?

Allah ne Ya Sa Muke Shan Wahala?

Kowa yana iya shan wahala—har ma da waɗanda Allah ya amince da su. Me ya sa?

Iblis ne Tushen Dukan Shan Wahala?

Littafi Mai Tsarki ya bayyana tushen shan wahalar ’yan Adam.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Bala’i?

Shin bala’i horo ne daga wurin Allah? Allah yana taimaka ma wadanda bala’i ya shafa?

Me Littafi Mai Tsarki Ya Fada Game da Annoba?

Wasu mutane suna cewa Allah yana amfani da annoba ya hukunta mutane a yau. Amma Littafi Mai Tsarki bai yarda da hakan ba.

Me ya sa Allah ya kyale Kisan Kare Dangi?

Mutane da yawa sun tambayi dalilin da ya sa Allah mai kauna ya kyale mutane su sha wahala haka. Littafi Mai Tsarki ya ba da amsoshi masu kyau game da wahalar da mutane suke sha!

Salama a Duniya​—Me Ya Sa Ta Yi Wuya?

Ƙoƙarin da mutane suke yi don su kawo salama a Duniya ya kasa. Ka bincika dalilai da yawa.

Jimre Wahala

Shin Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taꞌazantar da Kai Kuwa?

Ayoyin Littafi Mai Tsarki sun taꞌazantar da mutane da yawa da suke fama da matsaloli ko kuma suna cikin wani yanayi mai wuya.

Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mini Idan Ina Bakin Ciki Kuwa?

Akwai abubuwa uku da Allah ya tanadar don su taimaka a lokacin da mutum ke bakin ciki.

Ina So In Mutu​—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Min Idan Ina Tunanin Kashe Kaina?

Wace shawara mai kyau Littafi Mai Tsarki ya ba wa wadanda suke so su kashe kansu?

Jimrewa da Ciwo Mai Tsanani—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimakawa Kuwa?

Hakika! Ka koyi matakai uku da za su iya taimakon ka ka jimre da ciwo mai tsanani.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya ce Game da Euthanasia, Wato Daukan Ran Wadanda Suke Shan Azaba Don Ciwo?

Sa’ad da mutum yake da ciwon ajali fa? Dole ne a yi kokarin dada tsawon rai ko ta yaya?

Karshen Wahala

Mene Ne Mulkin Allah Zai Yi?

Ka koyi abin da za ka yi tsammaninsa sa’ad da gwamnatin Allah za ta yi sarauta a duniya.

Me Zai Taimaka Mana Mu Kasance da Halin Sa Zuciya ko Bege?

Tabbataciyar hanyar samun ja-goranci zai iya inganta rayuwarmu a yanzu kuma ya sa mu kasance da bege cewa abubuwa za su gyaru a nan gaba.