Koma ka ga abin da ke ciki

Koyar da Gaskiya

Ka ji labaran da Shaidun Jehobah suke samu yayin da suke koya wa mutane da yawa gaskiyar da ke Kalmar Allah.

“Na Yi Ta Jira Shaidun Jehobah Su Kira Ni”

Me ya sa wasu mata da miji suke farin ciki don sun yi karfin zuciya su yi waꞌazi ta waya?

Abin da Zai Taimaka wa Ma’aikatan Asibiti da Aiki Ya Yi Musu Yawa

Ta yaya nas-nas da ma’aikatan wani asibiti suka sami karfafa a lokacin annobar korona?

Sun Ci-gaba da Waꞌazi a Lokacin Korona

ꞌYanꞌuwa maza da mata sun canja hanyoyin da suke waꞌazi kuma hakan ya sa sun ci gaba da yin farin ciki suna taimaka wa mutane.

Ambaliya ta sa Mutane Su Ji Waꞌazi

Bayan ambaliya, mutane a kauyukan Nicaragua sun sami taimako daga wurin da ba su yi tsammani ba.

Allah Ya Amsa Adduꞌar Wata Makauniya

Mingjie ta yi adduꞌa Allah ya taimake ta ta san Kiristoci na kwarai. Me ya sa ta yarda cewa Allah ya amsa adduꞌarta?

Ta Wurin Mutum Daya An Fara Nazari da Mutane da Yawa

Shaidun Jehobah a Guatemala sun samu sun yi wa mutanen da ke yaren Kekchi da yawa waꞌazi.

Wani Fasto Ya Sami Amsoshi

Wani fasto da matarsa sun yi kuka sosai sa’ad da dansu ya yi rashin lafiya kuma ya rasu. Amma ba da dadewa ba suka samu amsoshi masu gamsarwa game da mutuwa.

An Dauka Cewa Ni Ne Faston

Wani Mashaidin Jehobah a kasar Chile ya samu dama ta musamman yin wa’azi da kuma nuna cewa Allah bai halicci mutane don su rika mutuwa ba.

Tafiya Zuwa Yankunan da Ke Kogin Maroni

Shaidu guda 13 sun yi tafiya don su yi wa’azi ga mutane da ke a ware a dajin Amazon a Amirka ta Kudu.

’Yan Sanda Sun Raka Joseph

Ta yaya wasu ’yan sanda a wani karamin tsibiri suka taimaka wa Shaidun Jehobah su yi wa’azi game da Mulkin Allah?

Sun Tsaya Don Su Taimaka

Me ya sa matasa biyar suka tsaya don su taimaka wa wani makwabci duk da cewa ana sanyi kuma dusar kankara na zubowa?

“Ina Yin Iya Kokarina”

Ko da yake Irma ta kusan shekara 90, wasikun da take rubuta wa game da abin da Littafi Mai Tsarki ya koyar suna ratsa zuciyar mutane sosai.

Ki Gaya Masu Cewa Kina Kaunar Su

Ka koyi yadda Littafi Mai Tsarki ya taimaki wata iyali ta yi farin ciki

Sakamako Mai Kyau don Nuna Alheri

Ta yaya aka nuna ma wani da ba ya son Shaidun Jehobah alheri kuma ya soma bauta wa Allah?

Hulda Ta Samu Abin da Take So

Ta yaya Hulda ta iya da sayi babban waya da zai taimaka a waꞌazi da taron ikilisiya

Shin Kana Kin Mutane Don Yadda Suke?

Mene ne ya faru, da wani mashaidin Jehobah ya yi ma wani mutumin mai masifa da yake zama a kan titi kuma ba ya son mutane su rika yi masa magana?