Koma ka ga abin da ke ciki

Cim ma Makasudai na Ibada

Shaidun Jehobah sun lura cewa Littafi Mai Tsarki yana taimaka musu su kyautata dangantakarsu da Allah kuma su cim ma makasudinsu na ibada.

Rayuwa Mafi Inganci

Za ka so ka yi rayuwa mai gamsarwa? A bidiyon nan, Cameron ta fadi yadda take jin dadin rayuwa a inda ba za ka zata ba.

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai

Da farko ‘yan’uwa mata marasa aure da yawa da suka yi hidima a wata kasa sun yi jinkiri kaura zuwa kasashen. Mene ne ya taimaka musu su kasance da karfin zuciya? Mene ne suka koya a hidimarsu a wata kasa?

Sun Ba Da Kansu da Yardan Rai​—A Albaniya da Kosovo

Me ya taimaka musu su ci gaba da hidimarsu duk da matsaloli da suka fuskanta?

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—A Bulgariya

Wadanne kalubale ne ke tattare da kaura zuwa wata kasa don yin waꞌazi?

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—⁠a Kasar Gana

Masu hidima a inda ake bukatar masu shela Mulki suna fuskantar kalubale da yawa amma suna samun albarka sosai.

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—A Madagaska

Ka karanta labarin wasu ʼyan’uwa maza da mata da suka kaura zuwa kasar Madagaska don yin wa’azi game da Mulkin Allah a kasar gabaki daya.

Sun Ba da Kansu da Yardar Ra​—A Myanmar

Me ya sa Shaidun Jehobah da yawa suka bar kasarsu don su yi wa’azi a Myanmar?

Sun Ba Da Kansu Da Yardar Rai a New York

Me ya sa ma’aurata da suke da arziki suka kaura daga babban gida kuma suka koma karamin?

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Kasar Rasha

Ka karanta yadda ma’aurata da marasa aure suka kaura zuwa Rasha don su yi hidima a wurin da ake bukatar masu wa’azi. Sun dogara ga Jehobah sosai!

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—A Turkiya

A shekara ta 2014, an yi wa’azi na musamman a kasar Turkiya. Me ya sa aka shirya wannan kamfen? Mene ne sakamakon wa’azi da aka yi?

Mun Yanke Shawarar Saukaka Rayuwarmu

Wani jawabi da aka yi a taron daꞌira ya taimaka ma wasu maꞌaurata su canja abin da suke dauka da muhimmanci sosai.