Taro na Musamman

TARO NA MUSAMMAN

Taron Yaren Tagalog a Roma​—“sun sake kasancewa tare kamar iyali!”

Wannan shi ne taron kwana uku na farko da dubban Shaidun Jehobah da suke yaren Tagalog a kasar Turai suka taba yi a yarensu.

TARO NA MUSAMMAN

Taron Yaren Tagalog a Roma​—“sun sake kasancewa tare kamar iyali!”

Wannan shi ne taron kwana uku na farko da dubban Shaidun Jehobah da suke yaren Tagalog a kasar Turai suka taba yi a yarensu.

Ba Ma Son Taron Ya Kare

Ka ga yadda mutane da suka fito daga kasashe da harsuna da al’ada dabam-dabam suke zama cikin kauna da hadin kai a wannan taro na musamman da aka yi a Yangon, Myanmar.

Sauke Karatun Aji na 138 na Makarantar Littafi Mai Tsarki ta Gileyad

Daliban sun sauke karatu a ranar 14 ga Maris, 2015. An karfafa dukan mahalartan su ci gaba da koyo daga Jehobah Allah kuma su yi koyi da misalin Yesu Kristi.

Sun Sami Tikitin Jirgin Sama Dubu Sha Tara Kyauta!

Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ta taimaka wa masu wa’azi a kasar waje da kuma wasu da ke hidima ta cikakken lokaci na musamman su halarci babba taro a kasarsu kuma su ga danginsu.

Bidiyo: Takaitawa daga taron kasashe da aka yi a shekara ta 1963

Ka kalli bidiyo mai tsawon awa biyu da aka fito da shi a shekara ta 1963 da aka nuna wa Shaidun Jehoba a dukan duniya.