Aikin Wallafa Littattafanmu

AIKIN WALLAFA LITTATTAFAI

Yin Wa’azi a Yankin Andes

Mutanen da ke yaren Quechua a kasar Peru sun samu ci gaba sa’ad da aka wallafa littattafai da juyin New World Translation a yarensu.

AIKIN WALLAFA LITTATTAFAI

Yin Wa’azi a Yankin Andes

Mutanen da ke yaren Quechua a kasar Peru sun samu ci gaba sa’ad da aka wallafa littattafai da juyin New World Translation a yarensu.

Kalmar Allah ta Sa Su Farin Ciki

An fito da littafin Matiyu a Yaren Kurame na Jafan. Babu shakka abin farin ciki ne a samu Littafi Mai Tsarki a yaren da ke ratsa zuciyar mutane.

“Abin da Ya Fi Silima Inganci”

Yaya mutanen da suka halarci taron yankin da Shaidun Jehobah ke yi kowace shekara suke ji game da bidiyoyin da ake nunawa?

Littattafan da Aka Fassara Zuwa Yaren Kurame Na Quebec Yana Biyan Bukata

Me ya sa aikin fassara zuwa yaren kurame ke da muhimmanci?

Muna Kauna da Kuma Daraja Gaskiya

Duk wanda ya karanta littattafan Shaidun Jehobah ko kuma ya shiga dandalin jw.org, ya kasance da tabbaci cewa bayanan da ya gani gaskiya ne don an yi bincike sosai a kan su.

Hotunan da Ke Kara Kyaun Littattafanmu

Ta yaya masu daukan hotonmu suke daukan hotuna da ke kara kyaun littattafanmu kuma su fitar da ma’anarsa?

Yadda Shaidun Jehobah Suke Samun Littattafai a Kwango

Shaidun Jehobah suna yin tafiya mai nisa a kowane wata don su kai wa mutane Littafi Mai Tsarki da kuma littattafai da ke bayyana Littafi Mai Tsarki a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kwango.

Yin Wa’azin Bishara a Yarukan Kasar Ireland da Biritaniya

Shaidun Jehobah suna iya kokarinsu su nemi mutanen da suke karanta ko kuma fadin yarukan Ireland da kuma Biritaniya. Mene ne sakamakon hakan?

Yin Bidiyo a Harsuna da Yawa

Akwai bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? a harsuna wajen 400 da kuma bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? a harsuna fiye da 550. Ku kalle su a yarenku.

Aikin Fassara a Meziko da Amirka ta Tsakiya

Me ya sa Shaidun Jehobah suke fassara littattafai zuwa yaruka sama da 60 a Meziko da Amirka ta tsakiya, hade da yarukan Maya da Nahuatl da kuma Low German?

Kasar Estoniya Ta Ba da Lambar Yabo don “Wani Gagarumin Aiki”

An zabi fassarar New World Translation of the Holy Scriptures a yaren Estoniya don gasar Language Deed of the Year Award na shekara ta 2014.

Karatun Littafi Mai Tsarki da Mutane Fiye da Dari Suka Yi

A sabon karatun juyin New World Translation na 2013, an yi amfani da muryoyi dabam-dabam don kowane mutum da aka ambata a cikin labaran Littafi Mai Tsarki.

Jerin Hotuna—Yara Suna Son Bidiyoyin Sosai

Ka bincika don ka ga abin da yara suka fada game da jerin bidiyoyin nan Ka Zama Abokin Jehobah da ke dauke da katun din su Kaleb da Safiya da suke tashe sosai a duniya.

Bidiyon: “Wannan ce Hanyar”

Ka saurari wata waka, daga ayoyin Kalmar Allah, da aka rera a harsuna takwas.

Japan Tana Cikin Kasashe a Fadin Duniya Masu Buga Littafi Mai Tsarki Masu Kaurin Bango

Shaidun Jehobah sun kafa sabuwar na’urar buga littattafai a reshen Japan. Ka kara bincika game da wannan sabuwar na’ura.

Gajeren Bidiyo: Biyan Bukatu na Littafi Mai Tsarki

Ka duba ka ga yadda maɗaba’a a Japan yake biyan bukatu a faɗin duniya na Littafi Mai Tsarki.

Amon Waka a Harsuna da Yawa

Ka karanta abin da ya sa fassara waka kalubale ne na musamman

Shafuffuka Kadan, Harsuna da Yawa

Daga Janairu 2013, mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! za su riƙa kasancewa da shafuffuka kadan. Me ya sa?

Littafi Mai Tsarki Mai Tsawun Kafa Shida

Ka bincika ka ga yadda ake buga Littafi Mai Tsarki na Rubutun Makafi a harsuna da yawa.

Hasumiyar Tsaro a Turanci Mai Sauƙi

Munsoma buga Hasumiyar Tsaro a turanci mai sauƙi a 2011. Ka bincika ka ga yadda masu karatu suke amfana daga ciki a duk duniya.

Hasumiyar Tsaro—Babu Wata Mujalla da ta Yi Kusa da Su

Muna buga kuma rarraba mujallar Hasumiyar Tsaro a duk duniya a sama da harsuna 190. Ta yaya za a iya gwada su da wasu littattafai?