Koma ka ga abin da ke ciki

Makaranta

A makaranta, za a iya gwada ko za ka yi tunanin kirki, ko za ka natsu ko za ka yi farin ciki ko kuma ka za ka kasance da aminci ga Allah. Ta yaya za ka yi makaranta da kyau ba tare da ka gaji ainun ba?

Yadda Za Ka Faranta Ran Malaminka

Idan malaminka yana ba ka wuya, akwai abubuwa da za ka iya yi don kada ka gaji da makaranta. Ga wasu shawarwarin da za ka iya bi.

Yadda Za Ka Iya Koyo da Kyau Idan Ba Ka Cikin Makaranta

Dalibai da yawa a yau suna halartan makaranta a gida. Shawarwari biyar za su taimaka maka ka yi nasara.

Ka Ki Jinin Makaranta?

Ba ka son malaminka ne? Kana ganin cewa bata lokaci ne wasu abubuwan da ake koyarwa?

In Bar Makaranta Ne?

Amsar zai iya ba ka mamaki.

Me za ka yi idan an zolaye ka?

Wadanda ake yi musu zolaya suna ganin kamar ba su da karfi. Wannan talifin yana bayyana yadda za a iya magance wannan yanayi.

Ka Bugi Azzalumi Ba Tare da Damtse Ba

Ka koyi abin da ya sa ake cin zali da kuma abin da za ka yi idan aka ci zalinka.

Me Ya Sa Koyan Wani Yare Yake da Muhimmanci?

Wadanne kalubale suke fuskanta sa’ad da suke yin hakan? Wadanne albarka ake samu a yin hakan?

Shawara don Koyan Wani Yare

Koyan wani yare yana bukatar kokari da lokaci da kuma kwazo. Wannan shafin rubutun zai taimaka maka ka tsara yadda za ka koyi wani yare ba tare da matsala ba.

Halitta ko Ra’ayin Bayyanau?​—Sashe na 1: Me Ya Sa Za Ka Yi Imani da Allah?

Za ka so ka dada karfin zuciya a bayyana dalilin da ya sa ka yi imani da Allah? Ka nemi taimako a kan yadda za ka ba da amsa idan wani ya yi maka tambaya game da abin da ka yi imani da shi.