Koma ka ga abin da ke ciki

Halaye Marasa Kyau

Yana da sauki mu koyi halayen banza su amma yana da wuya mu daina su! A wannan sashen za a tattauna halayen banza da yawa da abubuwan da za ka iya yi don ka sauye su da halin kirki.

Tattaunawa

Ta Yaya Zan Guji Yada Gulma?

Idan kuna hira kuma maganar ta soma zama gulma, ka dauki mataki nan da nan!

Jaraba

Ka Shaku Ne da Kallon Hotunan Batsa?

Littafi Mai Tsarki zai iya taimakon ka ka fahimci abin da kallon hotunan batsa ke nufi.

Kada Ka Kashe Kanka da Hayaki

Ko da yake mutane da yawa suna shan sigari ko tabar zamani kamar shisha, wasu sun daina sha kuma wasu suna iya kokarinsu su daina. Me ya sa? Shan taba mummunar abu ne?

Yadda Za Ka Tsara Lokacinka

Yana da Kyau Ka Yi Ayyuka da Yawa a Lokaci Daya?

Zai yiwu ka yi ayyuka da yawa a lokaci daya ba tare da hankalinka ya rabu ba?

Ta Yaya Zan Daina Yin Shiririta?

Ga taimako a kan yadda za ka iya daina yin shiririta!