Koma ka ga abin da ke ciki

Lafiyan Jiki

Ka koyi yadda za ka kula da lafiyan jikinka ko kuma yadda za ka jimre da rashin lafiya mai tsanani. Ko da mene ne kake fama da shi, shawarwarin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka maka.

Kalubale

Idan Ina da Wata Cuta Fa? (Sashe na 3)

Labaran wasu matasa uku za su taimaka maka ka san yadda za ka jure da cuta mai tsanani.

Ta Yaya Zan Bi da Canje-canjen da Ke Aukuwa a Lokacin Balaga?

Ka san canje-canjen da za su iya aukuwa da kuma yadda za ka iya bi da wadannan canje-canjen.

Abubuwan da Suke Jawo Matsala ga Lafiyan Jiki

Ta Yaya Zan Guji Kasala?

Me zai iya sa ka shiga wannan yanayin? Shin kana ganin cewa za ka kasala don ayyuka da yawa? Idan haka ne, to me za ka yi game da hakan?

Shin Ya Kamata Na Sha Giya Ne?

Ka bincika ka ga yadda za ka iya guji taka doka, bata sunanka, fyade, zama mashayi, da kuma mutuwa.

Me Ya Kamata Ka Yi Game da Shan Giya?

Wannan shafin rubutun zai taimaka maka don ka san yadda za ka bi matsi daga tsararka da watakila za ka fuskanta game da shan giya.

Ka Yi Tunani da Kyau Kafin Ka Sha Giya

Za ta iya sa ka fadi ko ka yi wani abu, kuma daga baya ka yi da-na-sani. Ta yaya za ka kare kanka da matsalolin da ke tattare da shan giya?

Kada Ka Kashe Kanka da Hayaki

Ko da yake mutane da yawa suna shan sigari ko tabar zamani kamar shisha, wasu sun daina sha kuma wasu suna iya kokarinsu su daina. Me ya sa? Shan taba mummunar abu ne?

Yin Rayuwa Mai Kyau

Me Zai Taimaka Min In Rika Motsa Jiki?

Ban da taimaka maka ka kasance da koshin lafiya, za ka amfana sosai idan kana motsa jiki a kai a kai?

Ta Yaya Zan Rage Nauyin Jikina?

Idan kana so ka rage nauyin jikinka, ka canja salon rayuwarka ba irin abinci da kake ci kadai ba.