Koma ka ga abin da ke ciki

Fita Zance

Koꞌina ka duba za ka ga mace da namiji. Ka shirya fita zance? Idan haka ne, ta yaya za ka guji fadawa matsala kuma yanke shawarwari masu kyau da za su sa ka ji dadi idan kun yi aure?

Kafin a Soma Fita Zance

Shin, Kwarkwasa Tana da Hadari?

Wai mece ce kwarkwasa? Me ya sa mutane suke yin ta? Kwarkwasa tana da hadari?

Abota ce ko Kwarkwasa?

Abin da wani zai dauka abota ce kawai, wata za ta iya dauka cewa kwarkwasa ce. Ta yaya za ka guji yin hakan?

Shin Mu Abokai Ne Ko Kuma Masoya?​—Sashe na 1

Ku san abubuwan da za su taimaka muku ku san ko soyayya kuke yi ko kuma abokantaka.

Shin Mu Abokai Ne Ko Kuma Masoya?—Sashe na 2

Shin abokinki yana iya yin tunanin cewa kina son shi? Ki yi la’akari da wadannan shawarwari.

Yadda Za Ku Sani Ko Soyayya Ce

Ba ku sani ko soyayya kuke yi ko kuma ku abokanai ne kawai ba? Ku amsa wadannan tambayoyin game da kanku da kuma wadanda suke so.

Ka San Inda Ya Kamata Ka Dasa Aya

Ka tabbata wa abokanka da jinsinku ba daya ba cewa ku abokai ne kawai.

Sa'ad da Ake Fita Zance

Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Karya?

Ka bincika don ka san soyayya ta karya da ta gaskiya.

Shaidun Jehobah Suna da Dokokin da Suke Bi Ne Game da Fita Zance?

Ana fita zance don nishadi ne kawai ko kuma don neman aure?

Mece ce Ƙauna Ta Gaskiya?

Ka’idodin Baibul za su iya taimaka wa Kiristoci su zabi abokin aure nagari kuma su ci gaba da kaunar juna bayan aure.

Rabuwa

Abin da Zai Taimaka wa Masoyan da Suka Rabu

Ka koyi yadda za ka bi da bakin cikin da ke tattare da rabuwar masoya.

Abin da Zai Taimaka Maka Bayan Rabuwa

Shawarwarin da ke cikin shafin rubutun nan zai taimaka maka ka ci gaba da rayuwarka na yau da kullum.