Koma ka ga abin da ke ciki

Dangantaka da Mutane

Yin Abokai

Wane ne Abokin Kirki?

Yana da sauki a yi abokan banza, amma yaya za ka sami abokan kirki?

Zai Dace In Yi Abota da Mutane Dabam-dabam?

Yin abokai da mutanen da ka saba da su kawai yana da kyau amma a wasu lokuta, zai iya jefa ka cikin matsala. Me ya sa aka ce hakan?

Kadaici

Me Ya Sa Ba Ni da Abokai?

Ba kai kadai kake jin kadaici ba ko kuma da ba ka da abokai ba. Ka bincika ka ga yadda tsararka suka shawo kan wannan.

Hanyar Sadarwa

Yadda Ya Kamata Ka Yi Amfani da Na’ura

Yin amfani da na’ura zai iya sa ma’aurata su kusaci juna ko su yi nisa da juna. Yaya na’ura take shafan aurenka?

Abin da Ya Kamata in Sani Game da Tura Hotuna Zuwa Dandalin Yada Zumunta

Tura hoto zuwa dandalin yada zumunta hanya ce mai sauki na kasancewa da abokai da kuma iyali, amma tura hotuna zuwa wurin na da hadari.

Ka Zama Mai Hikima a Dandalin Zumunta na Intane

Ka mai da hankali a yadda ka ke more rayuwa sa’ad da ka ke hira da abokanka.

Me Ya Kamata Na Sani Game da Aika Sako Ta Wayar Selula?

Aika sakon wayar selula zai iya bata abota da kuma mutuncinka. Ka bincika yadda hakan zai iya faruwa.

Fita Zance

Shin, Kwarkwasa Tana da Hadari?

Wai mece ce kwarkwasa? Me ya sa mutane suke yin ta? Kwarkwasa tana da hadari?

Shin Mu Abokai Ne Ko Kuma Masoya?​—Sashe na 1

Ku san abubuwan da za su taimaka muku ku san ko soyayya kuke yi ko kuma abokantaka.

Shin Mu Abokai Ne Ko Kuma Masoya?—Sashe na 2

Shin abokinki yana iya yin tunanin cewa kina son shi? Ki yi la’akari da wadannan shawarwari.

Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Karya?

Ka bincika don ka san soyayya ta karya da ta gaskiya.

Shaidun Jehobah Suna da Dokokin da Suke Bi Ne Game da Fita Zance?

Ana fita zance don nishadi ne kawai ko kuma don neman aure?

Mece ce Ƙauna Ta Gaskiya?

Ka’idodin Baibul za su iya taimaka wa Kiristoci su zabi abokin aure nagari kuma su ci gaba da kaunar juna bayan aure.

Abin da Zai Taimaka wa Masoyan da Suka Rabu

Ka koyi yadda za ka bi da bakin cikin da ke tattare da rabuwar masoya.

Sasanta Matsaloli

Me Ya Sa Ya Dace In Nemi Gafara?

Ka bincika dalilai uku da suka sa ya kamata ka nemi gafara ko da kana ganin ba kai ne mai laifi ba.

Me Ake Nufi da Gafartawa?

Littafi Mai Tsarki ya ambaci matakai biyar da za su iya taimaka maka ka gafarta wa mutane.

Prejudice and Discrimination

Yin Hakuri da Mutane​—Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mana

Wadannan nassosi sun nuna yadda Littafi Mai Tsarki yake taimaka mana mu yi zaman lafiya da mutane kuma mu rika daraja kowa.

Abin da Mutum Zai Yi don Ya Daina Kin Mutane​—Kar Ka Nuna Bambanci

Allah ba ya nuna bambanci, kai ma ka daina wannan halin don ka daina kin mutane.

Za a Daina Wariyar Launin Fata Ne?​—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Miliyoyin mutane suna koya daga Littafi Mai Tsarki yadda za su rika daraja da girmama mutane.

Na So Na Yaki Rashin Adalci

Rafika ta hada kai da ’yan tawaye don su yaki rashin adalci. Amma yanzu ta gaskata da alkawarin da Allah ya yi a Littafi Mai Tsarki na salama da adalci a karkashin Mulkinsa.