Koma ka ga abin da ke ciki

Yadda Za Ka Sami Karfafa Idan Bala’i Ya Fado Maka

Wahala

Shin Wahala Horo Ne Daga Allah?

Shin Allah yana amfani da cututtuka da kuma bala’i don ya yi wa mutane horo?

Me Zan Yi Idan Bala’i Ya Fado Mini?

Wasu matasa sun ba da labarin abin da ya taimaka musu su jure.

Ta’addanci Zai Taba Karewa Kuwa?

Kafin lokacin da za a kawar da tsoro da kuma zalunci, ga abubuwa biyu da Littafi Mai Tsarki ya ambata da za su iya taimaka wa mutane su jimre idan harin ta’addanci ya shafi rayuwarsu.

Me ya sa Allah ya kyale Kisan Kare Dangi?

Mutane da yawa sun tambayi dalilin da ya sa Allah mai kauna ya kyale mutane su sha wahala haka. Littafi Mai Tsarki ya ba da amsoshi masu kyau game da wahalar da mutane suke sha!

Mutuwar Wanda Muke Kauna

Me Zai Taimaka Idan Wani Naka Ya Rasu?

Ga abubuwa da za su iya taimaka maka idan kana bakin ciki don wani naka ya rasu.

Rayuwa Tana da Amfani Kuwa Sa’ad da Aka Mana Rasuwa?

Ka bincika wasu abubuwa biyar da za su taimaka maka ka jimre idan aka maka rasuwa.

Me Zai Iya Tabbatar Maka Cewa Matattu Za Su Sake Rayuwa?

Littafi Mai Tsarki ya ba da dalilai biyu da za su taimaka mana mu yi imani da tashin matattu.

Bala'i

Rayuwa tana da amfani a lokacin bala’i kuwa?

Littafi Mai Tsarki ya ba shawarwari da za su taimaka maka ka iya jimre idan bala’i ya abko maka.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Bala’i?

Shin bala’i horo ne daga wurin Allah? Allah yana taimaka ma wadanda bala’i ya shafa?