Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Gabatarwar Nazarin Littafi Mai Tsarki

An shirya wannan kasidar don a yi amfani da shi wajen soma nazarin Littafi Mai Tsarki kyauta.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI

Yaya Shaidun Jehobah Suke Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane?

Za ka iya yin amfani da kowane juyin Littafi Mai Tsarki wajen tattaunawa da Shaidun Jehobah kyauta. Za ka iya ce ꞌyan gidanku ko abokanka su ma su zo a yi nazarin da su.