Koma ka ga abin da ke ciki

Muna Gayyatar Ka Zuwa Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2024 Mai Jigo: Mu Rika Yada Bishara!

Muna Gayyatar Ka Zuwa Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2024 Mai Jigo: Mu Rika Yada Bishara!

Munanan labarai za su iya sa mu yi sanyin gwiwa. Labari mai dadi zai taimaka mana mu kasance da bege cewa abubuwa za su gyaru a nan gaba!