Tsarin Ayyukan Taron Yanki na 2024 mai jigo: “Mu Rika Yada Bishara!”
Jummaꞌa
An samo jigon ranar Jummaꞌa ne daga Luka 2:10—“Labari mai dadi, wanda zai sa dukan mutane su yi farin ciki sosai.”
Asabar
An samo jigon ranar Asabar ne daga Zabura 96:2—“Ku yi shelar cetonsa kowace rana.”
Lahadi
An samo jigon ranar Lahadi ne daga Matiyu 24:14—“. . . saꞌan nan ƙarshen ya zo.”
Bayani ga Wadanda Suka Halarci Taron
Bayanin da zai taimaka ma wadanda suka halarci taron.
Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So
GAME DA MU
Taron da Shaidun Jehobah Suke Yi Shekara-shekara
Muna gayyatar kowa zuwa wannan taro na kowane shekara kyauta.
TARON YANKI
Muna Gayyatar Ka Zuwa Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2024 Mai Jigo: Mu Rika Yada Bishara!
Muna gayyatarka ka halarci taron yanki na Shaidun Jehobah na wannan shekarar da za a yi kwana uku ana yi.