Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Nicaragua

  • Las Pilas, Nicaragua​—Ana koyar da Littafi Mai Tsarki

Fast Facts—Nicaragua

  • Yawan Jama'a—6,855,000
  • Masu Shela—28,843
  • Ikiliisyoyi—466
  • 1 to 240—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

LABARAI

Ambaliya ta sa Mutane Su Ji Waꞌazi

Bayan ambaliya, mutane a kauyukan Nicaragua sun sami taimako daga wurin da ba su yi tsammani ba.