Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Ostareliya

  • Ana ba da takardar gayyata na taro a yankin Wollongong da ke jihar New South Wales, a ƙasar Ostareliya

Fast Facts—Ostareliya

  • Yawan Jama'a—26,636,000
  • Masu Shela—71,188
  • Ikiliisyoyi—726
  • 1 to 379—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

TAIMAKA WA AL’UMMA

Ta’azantar da kuma Karfafa Tsofaffi

Shaidun Jehobah sun ziyarci gidajen da ake ajiye tsofaffi a Australiya.

FITA WA’AZI

Yin Wa’azi a Yankin da Shaidun Jehobah Ba Sa Yawan Zuwa Wa’azi—Ostareliya

Wasu iyalai Shaidun Jehobah sun yi tafiya don su yi wa mutanen da ke karkarar Ostareliya wa’azi.