Koma ka ga abin da ke ciki

Haske da Kala

Haske da Kala

Akwai kaloli iri-iri a duniyar nan. Ka duba ka ga ko waye ne ya yi haske da kala kuma ka ga abin da za mu koya game da Mahaliccinsu.