Koma ka ga abin da ke ciki

HALITTARSA AKA YI?

Kalar Tsuntsu da Ba Ya Taba Kodewa

Kalar Tsuntsu da Ba Ya Taba Kodewa

Me ya sa kalar tsuntsaye da yawa yakan ci gaba da kyalli da kuma kyau, amma fenti da kuma yadi da ’yan Adam suka yi suna kodewa da shigewar lokaci?