Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Taiwan

  • Ana ba da warka ga wani mutum da ya zo cefane a kasuwar Yizhong a birnin Taichung, Taiwan

Fast Facts—Taiwan

  • Yawan Jama'a—23,375,000
  • Masu Shela—11,460
  • Ikiliisyoyi—177
  • 1 to 2,060—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

SABABBIN LABARAI

An yi Nasarar Soma Wani Tsarin Hidimar Farin Hula a Taiwan

Kasar Taiwan ta fito da wata fannin hidimar farin hula don wadanda ba sa saka hannu a yaki.