Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Saliyo

  • Ana ba da kasidar nan Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada a yaren Themne a birnin Freetown, Saliyo

  • Wasu ma’aurata suna gayyatar makwabcinsu zuwa Majami’ar Mulki a yankin freetown, a kasar Saliyo

Fast Facts—Saliyo

  • Yawan Jama'a—8,472,000
  • Masu Shela—2,564
  • Ikiliisyoyi—42
  • 1 to 3,621—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Ya Ga Cewa Masu Shirya Abincin Suna Kaunar Juna

Idan ka soma halartar manyan taron Shaidun Jehobah daga shekara 1990 zuwa yanzu, za ka yi mamakin sanin irin tsarin da muka bi cikin shekaru da dama.