Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Slovakiya

  • Ana ba da warka nan Wane ne Ainihi Yake Iko da Duniya? a yankin Štrbské da ke birnin Pleso, a kasar Slovakiya

Fast Facts—Slovakiya

  • Yawan Jama'a—5,432,000
  • Masu Shela—11,276
  • Ikiliisyoyi—134
  • 1 to 485—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

SABABBIN LABARAI

Kotuna da ke Jamhuriyar Czech da Sulobakiya Sun Wanke ’Yan’uwanmu Daga Laifi

Daga ranar 1 ga Mayu, 2017 zuwa 8 ga Janairu, 2018, kotuna sun wanke sunayen ’yan’uwanmu da aka hukunta a dā don sun ki shiga soja ko kuma don yin wa’azi.