Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Rasha

SABABBIN LABARAI

An Saka Su a Fursuna Domin Imaninsu​—⁠Russia

Jami’an Tsaro, wato Federal Security Service (FSB) sun kama Dennis Christensen domin yana ibada hankali kwance a majami’ar Shaidun Jehobah ke Oryol a kasar Rasha.

Rasha ta Kai wa Yukiren Hari​—Annabcin Littafi Mai Tsarki Ne Yake Cika?

Idan haka ne, Littafi Mai Tsarki ya kwatanta yadda karshen zai kasance?