Fast Facts—Madagascar
- Yawan Jama'a—29,443,000
- Masu Shela—40,035
- Ikiliisyoyi—841
- 1 to 763—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population
HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—A Madagaska
Ka karanta labarin wasu ʼyan’uwa maza da mata da suka kaura zuwa kasar Madagaska don yin wa’azi game da Mulkin Allah a kasar gabaki daya.