Fast Facts—New Zealand
- Yawan Jama'a—5,199,000
- Masu Shela—14,607
- Ikiliisyoyi—170
- 1 to 360—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population
DAGA TARIHINMU
Shin Shaidun Jehobah a Kasar Niyu Zilan Kiristoci Ne na Gaskiya Masu Son Zaman Lafiya?
A tsakanin 1940 da 1949, me ya sa aka dauki Shaidun Jehobah a matsayin hadari ga jama’a?