Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Nepal

  • Ana Tattauna Littafi Mai Tsarki da wani manomi dan yaren Tamang a Kauyen Tharpu, Nepal

Fast Facts—Nepal

  • Yawan Jama'a—29,165,000
  • Masu Shela—2,823
  • Ikiliisyoyi—43
  • 1 to 10,465—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai

Da farko ‘yan’uwa mata marasa aure da yawa da suka yi hidima a wata kasa sun yi jinkiri kaura zuwa kasashen. Mene ne ya taimaka musu su kasance da karfin zuciya? Mene ne suka koya a hidimarsu a wata kasa?