Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Najeriya

  • Ana ba da mujallar Hasumiyar Tsaro a Idanre, Nijeriya

Fast Facts—Najeriya

  • Yawan Jama'a—222,182,000
  • Masu Shela—400,375
  • Ikiliisyoyi—6,071
  • 1 to 589—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Yadda Aka Rene Ni Ya Sa In Sami Ci Gaba

Ka karanta tarihin dan’uwa Woodworth Mills, ya yi shekaru 80 yana bauta wa Jehobah.