Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Mezico

  • Ana wa’azi a birnin Palacio de Bellas Artes, jihar Meziko City a kasar Meziko

  • Ana ba da kasida na yaren Tzotzil a birnin Betania, jihar Chiapas na kasar Meziko

  • Ana wa’azi a birnin Palacio de Bellas Artes, jihar Meziko City a kasar Meziko

  • Ana ba da kasida na yaren Tzotzil a birnin Betania, jihar Chiapas na kasar Meziko

Fast Facts—Mezico

  • Yawan Jama'a—132,834,000
  • Masu Shela—864,738
  • Ikiliisyoyi—12,706
  • 1 to 155—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

“Yaushe Za Mu Yi Wani Babban Taro Kuma?”

Me ya sa karamin taro da aka yi a babban birnin Meziko a shekara ta 1932 yake da muhimmanci sosai?