Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Koriya ta Kudu

  • Ana koyarwa daga Littafi Mai Tsarki a Samcheong-dong, Seoul, Koriya ta Kudu

  • Shaidu suna ba da kasidar nan Ka Saurari Allah a kauyen Daraengi da ke tsibirin Namhae-do, Koriya ta Kudu

  • Ana wa’azin bishara ga wata mata da ke dibar abinci daga wani babban tukunya a birnin Nonsan-si, Chungnam, Koriya ta Kudu