Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Croatia

  • Ana ba da Hasumiyar Tsaro a layin Ilica Zagreb, Croatia

  • Ana ba da kasidar nan Albishiri Daga Allah! a garin Rovinj, Croatiya

  • Ana nazarin Littafi Mai Tsarki da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? a garin Rovinj, a kasar Croatia.

  • Ana ba da warkar nan A Ina Za Mu Iya Samun Amsoshin Muhimman Tambayoyi Game da Rayuwa? a garin Zagreb, a kasar Croatia.

  • Ana wa’azi a garin Zagreb da ke Croatia.

  • Ana ba da warkar nan Mene ne Ra’ayinka Game da Nan Gaba? kusa da filin wasan Romawa na zamanin dā a birnin Pula, a kasar Croatia