Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Gana

Fast Facts—Gana

  • Yawan Jama'a—33,063,000
  • Masu Shela—153,657
  • Ikiliisyoyi—2,484
  • 1 to 220—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—⁠a Kasar Gana

Masu hidima a inda ake bukatar masu shela Mulki suna fuskantar kalubale da yawa amma suna samun albarka sosai.