Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Sifen

  • Shaidun Jehobah suna wa mutane wa’azi a yaren Larabci da Catalan da Turanci da Faransanci da Sifanisanci da kuma Urdu a birnin Barcelona da ke ƙasar Sifen

  • Ana ba wata ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! a birnin Agaete da ke tsibirin Canary, a ƙasar Sifen

Fast Facts—Sifen

  • Yawan Jama'a—48,197,000
  • Masu Shela—122,061
  • Ikiliisyoyi—1,397
  • 1 to 397—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

LABARAI

Sansanin da Aka Gwada Bangaskiyar Shaidun Jehobah

Sansani a kasar Sifen da aka saka daruruwan Shaidun Jehobah domin sun ki shiga aikin soja.