Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Jamhuriyar Czech

Fast Facts—Jamhuriyar Czech

  • Yawan Jama'a—10,851,000
  • Masu Shela—16,764
  • Ikiliisyoyi—217
  • 1 to 657—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

SABABBIN LABARAI

Kotuna da ke Jamhuriyar Czech da Sulobakiya Sun Wanke ’Yan’uwanmu Daga Laifi

Daga ranar 1 ga Mayu, 2017 zuwa 8 ga Janairu, 2018, kotuna sun wanke sunayen ’yan’uwanmu da aka hukunta a dā don sun ki shiga soja ko kuma don yin wa’azi.