Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Kamaru

  • Ana wa wani mai roron ganyen shayi kusa da wani dutse a Buea, Kamaru

Fast Facts—Kamaru

  • Yawan Jama'a—28,608,000
  • Masu Shela—44,558
  • Ikiliisyoyi—500
  • 1 to 665—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA

Gine-gine da Aka Kammala Kafin Bullowar Koronabairas

Dā mun shirya za mu gina ko kuma gyara wuraren ibada fiye da 2,700 a shekarar hidima ta 2020. Yaya annobar koronabairas ta shafi wannan shirin?