Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Kwaddebuwa

  • Ana ba da kasidar nan Ka Saurari Allah​—Abidjan, Kwaddabuwa

Fast Facts—Kwaddebuwa

  • Yawan Jama'a—29,389,000
  • Masu Shela—12,712
  • Ikiliisyoyi—227
  • 1 to 2,436—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai

Da farko ‘yan’uwa mata marasa aure da yawa da suka yi hidima a wata kasa sun yi jinkiri kaura zuwa kasashen. Mene ne ya taimaka musu su kasance da karfin zuciya? Mene ne suka koya a hidimarsu a wata kasa?