Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Boswana

  • Ana wa wani mai kamun kifi wa’azi a kogin Okavango a Sepupa, Botswana

Fast Facts—Boswana

  • Yawan Jama'a—2,346,000
  • Masu Shela—2,391
  • Ikiliisyoyi—42
  • 1 to 1,016—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

FITA WA’AZI

An Baza Wani Irin Koli Mai Tamani a Kasar Botswana

Bidiyoyin Ka Zama Abokin Jehobah da yake koyar da yadda za a rika bin ka’idodin Littafi Mai Tsarki ya jawo hankalin yara sosai.