Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Burkina Faso

  • Wasu ma’aurata suna wa’azi a lokacin girbe auduga a Manga da ke Burkina Faso

Fast Facts—Burkina Faso

  • Yawan Jama'a—22,721,000
  • Masu Shela—1,986
  • Ikiliisyoyi—50
  • 1 to 12,470—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Kusantar Allah Ta Taimaka Min

Sarah Maiga ta daina girma sa’ad da ta kai shekara tara, amma ta sami ci gaba wajen karfafa dangantakarta da Jehobah.