Yadda Ake Amfani da Gudummawarka

Ana yin amfani da gudummawa don a tallafa wa aikin Shaidun Jehobah. Ka koya yadda ake amfani da gudummawar don a taimaka wa mutane a fadin duniya.

WALAFAWAN LITTATTAFAI

Littafin Nazari da Ya Yi Dabam da Sauran

An yi amfani da kayayyakin buga littattafai dabam da wadanda aka yi amfani da su wajen buga sauran littattafanmu saꞌad da ake buga littafin Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada! Ka karanta dalilin da ya sa aka yi hakan.

Karamin Akwati da Ke Karfafa Bangaskiyar Mutane

Yanzu, Shaidun Jehobah da yawa suna iya saukar da littattafai da bidiyoyi ko da babu sabis na Intane a wurin da suke.

GINE-GINE DA GYARE-GYARE

Gine-gine da Aka Kammala Kafin Bullowar Koronabairas

Dā mun shirya za mu gina ko kuma gyara wuraren ibada fiye da 2,700 a shekarar hidima ta 2020. Yaya annobar koronabairas ta shafi wannan shirin?

TSARA AYYUKA

Yadda Ake Taimaka wa Masu Bukata

Ta yaya ake tallafa wa ayyukanmu a kasashen da ba su da kudi sosai?

WA’AZI DA KUMA KOYARWA

Yadda Wasu Suka Yi Taron Yanki

An saka taron yanki na 2020 a Intane, amma mutane da yawa a Malawi da Mozambik ba su da zarafin amfani da Intane. Ta yaya suke saurari taron yankin?

Masu Wa’azi a Kasashen Waje “Har Zuwa Iyakar Duniya”

Muna da masu wa’azi a kasashen waje fiye da 3,000 a fadin duniya da suke hidima da suke hidima a ikilisiyoyin da ake bukatar masu shela sosai. Ta yaya ake kula da su?

Makarantar Gilead Tana Koyar da Mutane Daga Dukan Duniya

Akwai wata makaranta ta musamman da ake yi a birnin New York, amma daliban suna fitowa daga ko’ina a duniya. Ya ake yi su samu su je makarantar?

Yadda Aka Shirya Bidiyoyin Taron Yanki na 2020 Mai Jigo, Ku Rika Farin Ciki!

Me da me ake yi sa’ad da ake shirya bidiyoyin taron yankinmu?

Fassara Jawaban Taron Yanki na 2020 Mai Jigo, Ku Riƙa Farin Ciki!

Ta yaya aka fassara jawaban taron da wasannin kwaikwayo da wakoki a harsuna fiye da 500 cikin dan kankanin lokaci?

Taron Ikilisiya ta Hanyar Bidiyo

Ta yaya kungiyarmu ta taimaka wa ikilisiyoyi su sayi asusun Zoom don a rika yin taro da shi?

AIKIN AGAJI

Aikin Agaji da Aka Yi don Cutar Korona a Dukan Duniya

Aikin agaji da muka yi a lokacin annobar korona ya burge Shaidun Jehobah har da mutanen da ba shaidu ba.

Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.