Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Ka Nemi Ayoyin da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki

Yadda Za Ka Nemi Ayoyin da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki

Jerin Littattafan Littafi Mai Tsarki a

Sunan Littafi

Marubuci

Lokacin Kammalawa

Farawa

Musa

1513 K.H.Y.

Fitowa

Musa

1512 K.H.Y.

Littafin Firistoci

Musa

1512 K.H.Y.

Littafin Kidaya

Musa

1473 K.H.Y.

Maimaitawar Shari’a

Musa

1473 K.H.Y.

Yoshuwa

Yoshuwa

c. 1450 K.H.Y.

Alkalai

Sama’ila

c. 1100 K.H.Y.

Rut

Sama’ila

c. 1090 K.H.Y.

1 Sama’ila

Sama’ila; Gad; Natan

c. 1078 K.H.Y.

2 Sama’ila

Gad; Nathan

c. 1040 K.H.Y.

1 Sarakuna

Irmiya

580 K.H.Y.

2 Sarakuna

Irmiya

580 K.H.Y.

1 Tarihi

Ezra

c. 460 K.H.Y.

2 Tarihi

Ezra

c. 460 B.C.E.

Ezra

Ezra

c. 460 K.H.Y.

Nehemiya

Nehemiya

a. 443 K.H.Y.

Esta

Mordekai

c. 475 K.H.Y.

Ayuba

Musa

c. 1473 K.H.Y.

Zabura

Dauda da wasu mazaje

c. 460 K.H.Y.

Karin Magana

Sulemanu; Agur; Lemuwel

c. 717 K.H.Y.

Mai-Wa’azi

Sulemanu

b. 1000 K.H.Y.

Wakar Wakoki

Sulemanu

c. 1020 K.H.Y.

Ishaya

Ishaya

a. 732 K.H.Y.

Irmiya

Irmiya

580 K.H.Y.

Makoki

Irmiya

607 K.H.Y.

Ezekiyel

Ezekiyel

c. 591 K.H.Y.

Daniyel

Daniyel

c. 536 K.H.Y.

Hosiya

Hosiya

a. 745 K.H.Y.

Yowel

Yowel

c. 820 K.H.Y. (?)

Amos

Amos

c. 804 K.H.Y.

Obadiya

Obadiya

c. 607 K.H.Y.

Yona

Yona

c. 844 K.H.Y.

Mika

Mika

b. 717 K.H.Y.

Nahum

Nahum

b. 632 K.H.Y.

Habakkuk

Habakkuk

c. 628 K.H.Y. (?)

Zafaniya

Zafaniya

b. 648 K.H.Y.

Haggai

Haggai

520 K.H.Y.

Zakariya

Zakariya

518 K.H.Y.

Malakai

Malakai

a. 443 K.H.Y.

Matiyu

Matiyu

c. 41 B.H.Y.

Markus

Markus

c. 60-​65 B.H.Y.

Luka

Luka

c. 56-​58 B.H.Y.

Yohanna

Manzo Yohanna

c. 98 B.H.Y.

Ayyukan Manzanni

Luka

c. 61 B.H.Y.

Romawa

Bulus

c. 56 B.H.Y.

1 Korintiyawa

Bulus

c. 55 B.H.Y.

2 Korintiyawa

Bulus

c. 55 B.H.Y.

Galatiyawa

Bulus

c. 50-​52 B.H.Y.

Afisawa

Bulus

c. 60-​61 B.H.Y.

Filibiyawa

Bulus

c. 60-​61 B.H.Y.

Kolosiyawa

Bulus

c. 60-​61 B.H.Y.

1 Tasalonikawa

Bulus

c. 50 B.H.Y.

2 Tasalonikawa

Bulus

c. 51 B.H.Y.

1 Timoti

Bulus

c. 61-​64 B.H.Y.

2 Timoti

Bulus

c. 65 B.H.Y.

Titus

Bulus

c. 61-​64 B.H.Y.

Filimon

Bulus

c. 60-​61 B.H.Y.

Ibraniyawa

Bulus

c. 61 B.H.Y.

Yakub

Yakub (Dan’uwan Yesu)

b. 62 B.H.Y.

1 Bitrus

Bitrus

c. 62-​64 B.H.Y.

2 Bitrus

Bitrus

c. 64 B.H.Y.

1 Yohanna

Manzo Yohanna

c. 98 B.H.Y.

2 Yohanna

Manzo Yohanna

c. 98 B.H.Y.

3 Yohanna

Manzo Yohanna

c. 98 B.H.Y.

Yahuda

Yahuda (Dan’uwan Yesu)

c. 65 B.H.Y.

Ru’ya ta Yohanna

Manzo Yohanna

c. 96 B.H.Y.

Abin lura: Ba a san dukan marubuta da lokacin da aka kammala dukan littattafai ba. Kwanan wata da yawa an kimanta su ne. Alamar nan a. na nufin “bayan,” b. na nufin “kafin,” sa’an nan c. na nufin “circa,” wato “wajen.”

a Jerin sunayen nan ya kunshi littattafai 66 da ke cikin Littafi Mai Tsarki bisa ga tsarin da aka saka su cikin yawancin fassarar Littafi Mai Tsarki. An kafa wannan tsarin ne a karni na hudu bayan haihuwar Yesu.