HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuni 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 12 ga Agusta–8 ga Satumba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 23

Jehobah Yana Gayyatarmu Mu Zo Tentinsa

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 12-18 ga Agusta, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 24

Ka Ci-gaba da Zama a Tentin Jehobah Har Abada!

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 19-25 ga Agusta, 2024.

TARIHI

Jehobah Ya Ji Adduꞌoꞌina

Me ya tabbatar ma Danꞌuwa Marcel Gillet tun yana karami cewa Jehobah Allah ne “mai jin adduꞌoꞌi”?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Mene ne Zabura 12:7 take nufi?

TALIFIN NAZARI NA 25

Ka Tuna Cewa Jehobah “Allah Mai Rai” Ne

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 26 ga Agusta–1 ga Satumba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 26

Ka Mai da Jehobah Dutsen Buyanka

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 2-8 ga Satumba, 2024.