HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Maris 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 6 ga Mayu–9 ga Yuni, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 9

Ka Yi Shirin Yin Alkawarin Bauta wa Jehobah?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 6-12 ga Mayu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 10

Ka Ci-gaba da Bin Yesu Bayan Ka Yi Baftisma

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 13-19 ga Mayu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 11

Za Ka Iya Ci-gaba da Bauta wa Jehobah ko da Ka Yi Sanyin Gwiwa

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 20-26 ga Mayu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 12

Mu Kiyayi Duhu Kuma Mu Yi Zaman Mutanen Haske

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 27 ga Mayu–​2 ga Yuni, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 13

Jehobah Ya Amince da Kai?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 3-9 ga Yuni, 2024.

Allah Ya Kyale Zunuban da Aka Yi a Dā

Da yake Jehobah mai yin shariꞌar gaskiya ne, yaya aka yi ya yafe wa mutane tun ba a ba da fansa ba?