Koma ka ga abin da ke ciki

A Ina Za Mu Iya Samun Amsoshin Muhimman Tambayoyi Game da Rayuwa?

A Ina Za Mu Iya Samun Amsoshin Muhimman Tambayoyi Game da Rayuwa?

Za a sami amsoshin ne daga . . .

  • kimiyya?

  • manyan malamai?

  • Littafi Mai Tsarki?

 WANI MARUBUCIN LITTAFI MAI TSARKI YA GAYA WA ALLAH

“Ka ba ni fahimi . . . Maganarka duk gaskiya ce.”Zabura 119:144, 160.

Littafi Mai Tsarki yana amsa tambayoyin miliyoyin mutane.

Za ka so ka kasance cikin mutanen?

Dandalin jw.org/ha a Yanar Gizo zai iya taimaka maka.

Abubuwan da za ka iya KARANTAWA a dandalin

Ka KALLI bidiyon da suka yi bayani a kan Littafi Mai Tsarki

 WACCE CE CIKIN MUHIMMAN TAMBAYOYIN NAN TA FI DAMUNKA?

Ka nemi amsoshin tambayoyin nan da Littafi Mai Tsarki ya bayar a jw.org/ha.

(Ka je KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI › AN AMSA TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI)