Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Petr Muzny: Wani Farfesa a Fannin Shari’a Ya Bayyana Imaninsa

Petr Muzny: Wani Farfesa a Fannin Shari’a Ya Bayyana Imaninsa

Petr ya kware a sanin yadda ‘yan Adam suke tunani. Ka lura da yadda nazarin dalilin da ya sa abubuwa suke wanzuwa da kuma yadda suke shafan mutane ya sa ya soma shakkar imaninsa.