Koma ka ga abin da ke ciki

Nuhu—Bangaskiya Ta Sa Ya Yi Biyayya

Ka kalla don ka ga yadda Nuhu ya tsira a lokacin da aka yi ambaliyar ruwa don ya nuna bangaskiya kuma ya bi umurnin Jehobah. An dauko labarin daga Farawa 6:1–8:22; 9:​8-16.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU

Nuhu “Tafiya Tare da Allah”

Waɗanne kaluɓale ne Nuhu da matarsa suka fuskanta sa’ad da suke rainon yaransu? Ta yaya gina jirgin da suka yi ya nuna cewa suna da bangaskiya?

AMSOSHIN TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI

Labarin Nuhu da Ambaliya, Tatsuniya Ce?

Littafi Mai Tsarki ya fada cewa Allah ya taba sa ambaliya ta halaka mugayen mutane. Wadanne kwakkwaran dalilai ne Littafi Mai Tsarki ya ba da ya nuna cewa hakan ya faru da gaske?

HASUMIYAR TSARO

Anuhu: “Ya Faranta wa Allah Rai”

Za ka amfana daga labarin Anuhu idan kai mai iyali ne kuma yin abin da ya dace yana maka wuya.

AMSOSHIN TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI

Su Waye Ne Nephilim?

Littafi Mai Tsarki ya kira su “karfafan mutane wadanda ke na dā, mutane masu suna.” Me muka sani game da su?

DARUSSA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Jirgin Nuhu

Sa’ad da mala’iku suka auri mata a duniya, sun haifi manya-manyan yara masu mugunta sosai. Mugunta ta cika ko’ina. Amma Nuhu yana kaunar Allah kuma yana masa biyayya.