Koma ka ga abin da ke ciki

15 GA MARIS, 2024
LABARAN DUNIYA

2024 Ƙarin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2024 Ƙarin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

A wannan ƙarin bayanin, za mu tattauna yadda Ubanmu da ke sama yake nuna cewa yana so “kowa ya zo ya tuba.” (2 Bit. 3:⁠9) Za mu kuma koya game da gyare-gyaren da aka yi ga irin shigan da muke yi zuwa taro.