Koma ka ga abin da ke ciki

17 GA AFRILU, 2023
LABARAN DUNIYA

2023 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2023 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

A wannan bidiyon, wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya yi karin bayani a kan yadda abubuwan da suka faru a Jamus, da Gabashin Afirka, da Tsibirin Bahamas suka nuna cewa ’yan’uwa maza da mata suna mai da Jehobah wurin buyansu.