Koma ka ga abin da ke ciki

28 GA OKTOBA, 2022
LABARAN DUNIYA

2022 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2022 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya yi bayani a kan ayyukanmu da muka soma da kuma kokarin da muke yi don ba da agaji. Ya karfafa mu mu dauki mataki da sauri sa’ad da muka ga hadari.